FreeArewaPen original
GUDU DA WAIWAYE...!!
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
MALAM Rabi'u Shema, cikakken bakatsine jinin rumawan asali da ALLAH ya azurta da wani sirrin ƙyau mai fita da kwarjini. Ya fitone da ga yankin karamar hukumar Dutsamma dake jihar katsina, a wani ƙauye da ake kira Shema, danginsa uwa da uba duk sun fitone daga wannan yanki. Sanadin ƙaddarar neman na kaine ta dalilin kasuwanci ya tsinci kansa a garin kano, shi kaɗai ya fara zuwa kafin daga baya ya kawo matarsa mai suna iya ladi. Ƴaƴansu huɗu a duniya, maza uku mace ɗaya. A yanzu haka da shekaru suka shuɗa gidan Malam Rabi'u ya zama family house mai ɓangarori huɗu. Ginine irin na mutanen da, shiyyasa ya kasance gida babba da har ƴaƴansa Uku duk suka sami gurbin zama da iyalansu a cikinsa. A yanzu haka dai ALLAH ya azurtashi da jikoki daga tsatson waɗannan ƴaƴa huɗu da zasu iya kaiwa k...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.