GOBE DA LABARIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

GOBE DA LABARI

  • 1views
  • 23chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1

Bismillahir Rahmanir RahimSadaukarwa ga duk wani dan Arewa mai kishin kasa. Shimfida Tabbas garin Abuja da ake yiwa lakabi da birnin tarayya yaci sunansa idan aka yi duba da yawan kabilun dake cikinsa. Kaso mafi yawa na ma'aikatan kasar sun fito daga jihohi daban daban ne. A cikin al'ummar da garin ya tara ne zamu tattaro manyan jaruman da zasu ja ragamar labarin nan mai suna GOBE DA LABARI. Indai mun yarda ba a fafe gora ranar tafiya, to wajibi ne tanadin ruwan wanke tukunya domin tuwon gobe. Kullum muna fatan ganin da kyau, to amma wane yunkuri muke yi domin tabbatuwar hakan? *** ZABABBU 52 Mike Akigbe Way Jabi, Abuja The Nordic Villa A duk lokacin da wani abu ya tunkaro dan Adam yana yi masa barazana da rayuwarsa, sai yaga kamar duk duniya babu abin da ya kai shi mahimmanci. A inda imani ya yi karanci ko wahala ta kaiwa mutum wuya ma babu abin da ba zai iya ba dom...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters23
premium20
03

3

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
04

4

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
05

5

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
06

6

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
07

7

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
08

8

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
09

9

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
10

10

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
11

11

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play