🌼🌼ZUBAR HAWAYE NA🌼🌼Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

🌼🌼ZUBAR HAWAYE NA🌼🌼

  • 1views
  • 46chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer 📚 Health personal 💉🩺 Daddy's gal🥰 Mummy's pet♥️ Simple minded 😘 Gimbiya Aysh💞.

More from @gimbiyaayshu

Sample · Page 1

🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡STORY AND WRITTEN BY AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU) ELEGANT ONLINE WRITERS 📚WHATPAD NAME*AISHAMAARUF*📚📚 PAID BOOK 📚📚BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM. *FREE PAGE*PAGE 1________________Tsauri take tagama sharan datake, taji mama ta kwala mata kira kafin ta amsa, taji tana cewa dan ubanki bazaki yi tsauri ki gama ba,"ko so kike yayi kwante" a shegiya mai suffan mayu, uffan bata ce ba taci gaba da sharanta, bayan ta gama, ta kwashe takai bola, ta dawo ta ijiye sinsiyan da pakan, ta dau bucket ta nufi rijiya ta debo ruwa, ta zuba a roba, ta dau kwandon wanka ta wuce bayi bayan ta fito, ta shiga dakinta ta shafa mai, "ta shirya chikin wani kodadden riga da skirt" kalan sky blue da fari dadan rasin peach, tana gama sawa ta dauko hijabinta sky blue tasa, tana gama shiryawa tafito tasa slipas dinta taje tayi sallama a kofan dakin mama, mama tace waye, tace nasreen ce, nagama mama, tace gashi chan kusa da murhu je ki dauka na dubu dayane a wurin kuma kisiyar da duka, "in kika rago kinsan tsauran" tace "toh" ta juya ta nufi murhu ta dauki tiren da a ka sa abincin ta fita gidan, da ganan bata zarce ko ina ba sai bakin kasuwa, in da take haduwa da abokan tallan ta, bayan ta kai, ta sauke tiren, ta nemi wuri ta zauna suna dan hira da kawar tata mai sunna maijidda, tana hira tana siyar da abincin ta karfe biyar da rabi ta siyar da komai tana jiran kawar ta, ta gama siyar da nata tunda Saura kadan, shida da kwata suka kama hanyyan gida tunda hanyya dayane, ba nasreen ta kai ba sai shida da rabi ta shiga gidan da sallama, ta samu mama a tsakar gida tana girki, "tace ina wuni mama", tace daban wuni ba zaki ganni, taja tsaki ni ba wannan bane damuwana, kin siyar koko tace na siyar "tace toooo" Allah ya taimakeki, da kinci na jaki, nasreen batace komai ba, ta matso ta bata kudin dubu daya cip, ta ijiye tiren a gaba da wurin murhu inda take wanke wanke, ta shiga daki ta cire kayan jikinta, tayi daura kirji tasa baby hijab ta fito, taja ruwa arijiya ta dau kwandon wanka ta shiga bayi ta wasa ruwa bayan ta fito, mama tace iyyen tsabta Wato kinje kinyi tanbadan ki kenan, I banga laifin ki ba gado kikayi, shegiya dangin mayu tsintar ciyar mage, hawayen dake kokarin zubo mata ta hadiye, tanemi buta tayi alwala, ta shiga daki ta shafa mai tanemi wani kaya tasa, tayi sallah tafito tsakar gidan ta zauna,tana sauraron hiran da suke da en matan ta, suna cikin hiran salmanu ya shigo yana tafiya kaman wani dan daba, yana zuwa ko gaisuwa babu yace "ladi" sannu da gida ba abinci ne tace akwai dan Albarka, yace to asa mun tace to, k bakiji mai yayanku yace ba, jikinta na rawa ta tashi, ta shiga dan kitchen dinsu ta dauko kwano mai dan zurfi ta fito ta dauriye shi ta diba tuwo tasa, sannan ta zuba miya takai mai, ya amsa ya fara ci ko wanke hannu babu,...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters46
premium30
17

page 17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

page 18

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

page 19

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

page 20

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

page 21

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

page 22

Premium
Updated a year agoAvailable now
23

page 23

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

page 24

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

page 25

Premium
Updated a year agoAvailable now
26

page 26

Premium
Updated a year agoAvailable now
27

Page 27

Premium
Updated a year agoAvailable now
28

Page 28

Premium
Updated a year agoAvailable now
29

Page 29

Premium
Updated a year agoAvailable now
30

Page 30

Premium
Updated a year agoAvailable now
31

Page 31

Premium
Updated a year agoAvailable now
32

Page 33

Premium
Updated a year agoAvailable now
33

Page 34

Premium
Updated a year agoAvailable now
34

Page 35

Premium
Updated a year agoAvailable now
35

Page 36

Premium
Updated a year agoAvailable now
36

Page 37

Premium
Updated a year agoAvailable now
37

Page 38

Premium
Updated a year agoAvailable now
38

Page 39

Premium
Updated a year agoAvailable now
39

Page 40

Premium
Updated a year agoAvailable now
40

Page 41

Premium
Updated a year agoAvailable now
41

Page 42

Premium
Updated a year agoAvailable now
42

Page 43

Premium
Updated a year agoAvailable now
43

Page 44

Premium
Updated a year agoAvailable now
44

Page 45

Premium
Updated a year agoAvailable now
45

Page 46

Premium
Updated a year agoAvailable now
46

Page 47

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play