FANSAR FATALWAFree

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

FANSAR FATALWA

  • 1views
  • 15chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · FANSAR FATALWA Chapter 1 part 1

*FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ 💀☠️). _Tsarawa / Rubutawa_ © *SHAMSIYYA MANGA* *SADAUKARWA* _Wannan book ɗin gaba ɗayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D_ _Auta_, _sis Amira Adam_ _Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke ina son ku fisabillillahi._ *NOTE* Wannan labarin haƙƙin mallakata ne ban yadda a juyamun labari ta kowace fuska ba yin hakan babban kuskure ne.Sannan Labarinnan ƙirƙirarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba kamanceceniyar labari akasine. *Free book*------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *001* _________________________ *ƘAWAYE* ! Hmmm idan naji wannan kalmar a kullum sai naji zuciyata kamar zata tarwatse saboda yadda na tsani jin an ambaci kalma mai kama da Ƙawance,tabbas Ƙawaye sun min babbar illa a rayuwata,tabbas Ƙawaye sun zama wani sashe daga cikin sashin tarwatsewar farin cik...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters15
premium0
01

FANSAR FATALWA Chapter 1 part 1

Free sample
Updated 7 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play