FreeArewaPen original
ARMAN MALEEK
- 1views
- 61chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
proud to be Writer
Sample · 1
🌼🌼ARMAN MALEEK🌼🌼 *DAGA ALƘALAMIN* SALMAJI ƳAR LELEN ROYAL STAR CEPAGE 1. Cikin Natsuwa jerin gwanon Motoci kusan guda biyar kirar Mercedes Benz , farare ne sol gwanin sha'awa, suke tafiya, duk in da motocin suka wuce ɗaga musu hannu da jinjina ake, wanda hakan ma ya isa ya shaida maka, ba ƙaramin mai daraja da ake ganin mutuncin shi bane a motar, sai da suka zo gurin wani Babban hospital kafin su fara rage gudu, a hankali suka fara sulalawa cikin Asibitin, sai da suka shiga cikin tafkeken parking space din cikin Asibitin kafin su tsaya. duk fitowa mutanan da suke cikin motocin suka yi, sai wata mota daya da go budeta ba'ayi ba, a hankali aka bude murfin motar, kamshin turaren Huge Boss da ya daki hancina ne ya tilasta min ɗago da idanuna, hankan kuma yy dai-dai da zuro fararen ƙafafunshi f...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.