FreeArewaPen original
πππNAWWALπππ
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A write An Author Health practitioner Gimbiya Ayshu ceπππ.
Sample Β· Episode 1-2
πππNAWWALπππSTORY AND WRITTEN BYGIMBIYA AYSHUπππELEGANT ONLINE WRITER'SπBISMILLAHIN RAHMANIN RAHIMPAGE 1__________________________Wata matashiyar budurwa na hango mai kimanin shekara goma sha tara,sanye take da dogon riga na abaya kalan baki,tayi rolling kanta da dankwalin rigar,kafan ta sanye da wani bakin kanvas,kai da gani kasan takalmin ya ci kudi,hannun ta rike da makullin mota da waya kiran iPhone 13 tana daddannawa,bayan kaman second biyu ta kara wayan a kunne,ringing biyu kawai wayan yayi aka dauka daga dayan bangaren,"Sallama wata matashiyar budurwa mai kimanin shekara goma sha tara tayi",amsa sallaman dayar matashiyar budurwar mai suna Suhailat tayi tana yauki sannan tace"ki fito mu tafi",da toh dayar matashiyar budurwar mai suna Nawwal ta amsa,"kashe wayan Suhailat tayi bayan ta gama magana",fita tayi daga parlor ta nufi parking space,wani bakin EOD ta bude ta shiga,...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.