FreeArewaPen original
🧑🍼 RABO...❣️
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Jarabtar mu
Sample · 1
🧑🍼RABO!!❣️* NA* NANA BMBBISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMYA ALLAH YADDA NAFARA BOOK DIN NAN A SA AH KASA NA GAMA SHI LAFIYA, KABANI IKON RUBUTA ALKHAIRI, KURA KUREN DAKE CIKI KUMA ALLAH KA KABANI IKON GYARA WA. BANYI NOVEL DINA DON CIN ZARAFIN WANI BAH KO WATA, KIRKIRAR RAN LABARI NE NAYI NE DOMIN JAN HANKALIN MU MATA. Idan kisan bazakiyi comment bah kada ki fara karanta min novel, saboda kada nayi removing naki kiji haushi don babu dadi, banyarda wani ya juya min book dina a yadda nayi shiba Allah ya baku ikon kiyaye wa,yadda nake kokari akan na faranta muku kuma ya kamata ku na karfafa min gwiwa yimuku typing kullum, Allah yasa zamu amfana da juna baki daya na gode. 🥰Episode one KANO Prime College ga haduwa ga tsari gashi ta tara 'ya'yan wane da wan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.