A RUBUCE TAKE (k'addarata)Free

ArewaPen original

Non-fictionFreeOngoing

A RUBUCE TAKE (k'addarata)

  • 1views
  • 149chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Am a writer,i dream while awake.

More from @huguma

Sample · Shafi na daya

_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_*_A RUBUCE TAKE !!!_* (K'addarata) *Huguma*Arewabooks: hugumaFree page 01 Babban falo ne,wanda yake malale da marron din carfet mai taushi da kuma saitin kujeru kalar labulen wadanda suka yiwa falon qawanya,a tsare falon yake,ta yadda duban farko kuma kai tsaye ba zaka dauka falon tsohuwa bane,saboda ya wadata da kayan alatu na rayuwa bakin gwargwado. Daga tsakiyar falon,mamallakiyar falon ce zaune saman carfet din,babbar macace wadda gashinta mai tsaho da kuma santsi ya fara bayyanar da furfura saman sumarta,kana iya hangen hakan sakamakon gocewar daurin dankwalin dake kanta,fara ce sol har yellow takeyi,tsufanta bai boye kyan siffa da take dashi ba,wanda da alamu ta sameshi ne tun daga zamanin quruciya kawo yau,kana kallonta kasan ba cikakkiyar bahaushiya bace,hakanan kammanninta bana fulani bane. Daga gabanta kuma wata matar c...

Continue reading

App exclusive

Continue “A RUBUCE TAKE (k'addarata)” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play