KARO ƊAYA...!Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KARO ƊAYA...!

  • 1views
  • 16chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 2

*KARO ƊAYA...!*©UMMU AFFAN_GAWURTATTU UKU 2023 🤟_02K'irjinta taji ya buga da k'arfi jin ya yanke kiran,wayar tabi da kallo hankalinta a matuk'ar tashe,saurin chenja kayan jikinta tayi zuwa doguwar riga ta atamfa sannan ta shafe jikinta da humra ta d'auko babban hijabinta ta zura tare da d'aukar jakar islamiyyarta tayi parlour.Har lokacin Yaya Ma'aruf yana zaune yana cin abinci Baba ma ya dawo Umma na zaune gefensa tana zuba masa abinci,da sauri ta jube gabansu cikin sanyin murya tace"Baba sannu da shugowa" cikin sakin fuska da murmushi ya amsa da "Yawwa Muwaddatu" Umma ta kalleta tace"lafiya na ganki da k'aton hijabi kuma ga jaka a hannunki?" Sosai k'irjinta ya ke bugawa cikin karkarwar murya tace"da...dam..man namance ban sanar muku ba a islamiyya a za6emu a matsayin wad'anda za'a tura muhawara to nima na manta shine Salma yanzu ta kira ni wai nazo sun kunna jen muyi karatu saboda Muha...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters16
premium12
05

Page 6

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
06

Page 7

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
07

page 8

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
08

Page 9

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
09

Page 10

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
10

Page 11

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
11

Page 12

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
12

Page 13

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
13

Page 14

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
14

Page 15

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
15

Page 16

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
16

17

Premium
Updated 3 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play