FreeArewaPen original
πππLAILAHπππ
- 1views
- 8chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A write An Author Health practitioner Gimbiya Ayshu ceπππ.
Sample Β· Chapter 1-2
πππLAILAHπππSTORY AND WRITTEN BY AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU) SHORT STORYWHATPAD Aishamaaruf1ELEGANT ONLINE WRITERSPage1-2Bismillahir Rahmanin Rahim"Lailah na saman kujera tana kallon wani series na Indian mai Suna (kaddaran Rayuwa)",sai kanwar ta Husna ta shigo tace Aunty Lailah,na'am mai yafaru,Husna tace yaya Abba na kiran ki,kice mishi bana nan, da toh Aunty Husna ta amsa fita tace batanan,yaya Abba yace to in ta dawo kice mata nazo,da toh yaya ta amsa sannan ta koma ciki tagaya ma Antyn ta abin da yace"tsaki Lailah ta ja sannan ta dauke kai",Mama da ta fitowan ta daga kitchen kenan ta hauta da fadan akan me zatace batanan sai tafara mata fada,daga baya ta sassauto tace Lailah!,"na'am mama",mai yasa kike ma Abba irin Wannan abin,bai dace ba samsam,wulakanci bai da kyau wallahi,yanzu inya dawo Dan Allah ki amsa mishi saboda naga duk san da yazo sai kin bada uzuri,haba ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.