FreeArewaPen original
CIWON 'YA MACE
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · CIWON 'YA MACE CHAPTER 1
CIWON 'YA MACE ByFadila Lamido ADABI WRITER'S ASSOCIATION GARGADI Aguji daukan Labarin nan a daurashi a kowacce irin kafa batare da iziniba. PAGE 1-2 BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM. Hakika da na sani keya ce. Ko ma mene ne ni ce na jawo ma kaina da kaina. Gashi yanzu na rasa kwanciyar hankalina. Ko kofar gida ba na kaunar fita bare na je makaranta. Cikin gidan ma babu dadi komai ya da me ya lalace. Dumin ruwan hawayen da ya sauka a kumatunta shi ya dawo da ita cikin hayyacinta, har ma ta samu damar sa hanun ta share hawaye. Kodayaushe cikin yaba tarbiyan gidansu ta ke, duk irin tsaurara tsaron gidansu ba ta kallon shi a matsayin takur...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.