FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...
Sample · 1
'''GADAR ZARE!!!'''_(IT'S ABOUT DESTINY, BETRAYALS, HYPOCRITES)_ ~NA~*HAUWA A USMAN* _JIDDARH_*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻* بسم الله الرحمن الرحيمFacebook: Hauwa A Usman Jiddarh Gmail: *** ***: HauwaAUsmanjiddarh*GARGAD'I*MATAN AURE KAWAI, BAN BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA~DEDICATED TO~*AISHA A BAGUDO*1MUTANAN DAKE CIKIMATAZARAHBASMAFATEEHAYASMEENLUBNAHKAUSARMAZANASEERKHAMALABDULAMMARFAHADZAIDZARAH MATAR NASEERBASMA MATAR AMMARFATEEHA MATAR KHAMALYASMEEN MATAR ABDULKAUSAR MATAR FAHADLUBNAH MATAR ZAIDHankalin jama'ar dake tafiya akan titi.duk ya koma ga kallon tsadadddun motocin dake wucewa ta gabansu wanda sau dayawa idan wa'yan nan motocin zasu wuce duk mutane suna maida hankalinsu akansu .Mutane dake zaune a 'bakin titi yara da manya Kai wani lokacin hatta mata auren dak...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.