SARKI SAMEERFree

ArewaPen original

ActionFreeOngoing

SARKI SAMEER

  • 1views
  • 30chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample 路 Episode 1

馃拝SARKI SAMEER....馃拝p1      馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮   by鉂eemat....love鉂na ma abota masoya makaranta littattafe kugarzayo nan domin kusamu naku rabon karku bari abaku labarin wannan litttafin me tafe da nasa sabon salon na daban wanda yasha bambam da sauran wanada ya hada da sarkakiya me wuyar fahimta da tausayi馃槩makirci,mugunta馃槧san abun duniya,san zuciya,hassada babban ciwo gameyinta,bayan haka ba iya nan ya tsayaba ya hada da barkwanci da nishadantarwa da fadakantarwa da kuma wannan babban abun me gabadaya watakon soyayya馃挒 hot romantic story馃挀ake gaya muku wanda babu kamarsa,kude kubaza kunnuwanku da idanumku馃憖 domin ganin yanda wasan ze kaya gaba daya muje zuwa....Ina fatan Allah yabani ikon farawa lfy da gamashi lfy batare da wata matsala ba kuskuren da zanyi aciki Allah yayafe min,ina fatan zan samu hadin kanku baki daya Domin ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters30
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play