PRINCE SALMANFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

PRINCE SALMAN

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1

*👑PRINCE SALMAN👑*          by teemarh cool*Elegant online writer's*Bismillahi rahamanirrahimwannan littafin free ne amma rashin comments,zai sa na mai dashi na kudi,natsara labarin ban yadda wata ko wani ya juyamun labari ba, sai da izini na.wannan littafin sadaukar wane ga masoyana, kuma masoyan Elegant online writer's.page 1_______Zaune take tana duba takardar dake hannunta,ajiyar zuciya ta sauke kana ta ajiye takardar kan tabarmar da take zaune akai, ta tashi cikin nitsuwa ta buta ta shiga banɗaki,tana ganin shigar ta bandakin yasata fitowa  ɗaki da sauri ta ɗauki takardan ta fara karantawa kasan cewa da hausa aka rubuta,dariya tasa mai sauti tana cewa "Umma fito ankuma halin,"fitowa Umma tayi cikin sauri jin taji abun da yake faranta mata rai,wanda yayi daidai da fitowar Tasleem daga ban ɗaki,Husnah ce tace" kinj...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play