MATA TA CE LABARI MAI CIKE DA SARKAKKIYAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

MATA TA CE LABARI MAI CIKE DA SARKAKKIYA

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · CHAPTER ONE & TWO

👩‍❤️‍👩❤‍🔥 *MATA TA CE?* ❤‍🔥👩‍❤️‍👩     By  *Hajara L Sadeq*@Miss Hajo```2023 GIFT 🦅Marubuciyar   👇🏽Auren wata TaraNi da Yaya ArmanKomai mukaddari NENajmat AbiyKHADIJATUL SABREENAnd nowMata ta ce?!```BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM```*ALHMDULILLAH Ina godiya Ga Allah s w a da ya Bani ikon Fara rubuta wannan kirkirarren littafin ba Dan Komai ba saidan farincikinku masoya insha Allah labarin Nan salo Ne da na tabbbatar zai amshi a zukatanku kyauta ne comment dinku da zazzafan sharhi kawaii nake Bukata Banyi alkawarin posting kullum ba Amma nayi alkawarin gamashi Cikin sauri insha Allah bazan gaji da gode Muku ba bisa ga zallar Soyayyar da ba haufi a Cikinta masoyan asali ku sani miss hajo Taku CE ta har abada ban yarda wani yayi amfani da wani Bangare ko juyamun labarin muddin Hakan ya Faru Zan dauki mummunan mataki*16✓02✓2023🅿️..............*1 & 2*Babban Gida ne na Gani na fad'a da ya gaji da Kayan morewa.Tankamemen gidane Mai dauke bangarori Da Basu wuce hud'u ba Parking space din gidan bazai Gaza Daukar mota sama da ashirin ba babban Gida ne Wanda fadar tsaruwarsa kanshi Bata Baki ne Daga Gani kasan mamallakinshi gidan ba kananun mutane bane.Wata hamshakiyar dattijuwa ce fara sol jawur kallo Daya zakayiwa fatarta kasan ba karamun hutu take samu ba ,Yar gayu ce ta bugawa a jarida Saida da Ka kalleta kasan Bata hada ko Jini da hausawa ba Sanye take Cikin makeken lace na Alfarma danbareriyar sarkar gold Ce jikinta hannayenta Gaba D'aya Awarwarayen zinare ne Banda zobuna.Zaune take ta hakimce a hadaddun cushion din dake shake da palourn na Alfarma Komai yaji Daga ganin furnitures din dakin kansu kasan dukiya Tayi kuka.Pen da biro ne a Hannunta yayinda Y'ar aikinta Ke gabanta Tayi kasa da kanta Saida ta Gama rubuce rubucen kafin ta dago fuskarta da ba alamar fara'a a Cikinta ta kalli Yar Aikin ta ce"saura Kiyi mistake a abunda na rubuta Kije driver na jiranki"Cikin sauri ta Amsa Tana kakkarwa dan Tasan hajiya ba Wasa Bata rageka da komai ba ci sha sutura sadaka da sauransu Saidai Akwai Nuna Dagawa Batasan Hulda Da na kasa Da ita Dan zata iya rantsewa Bata tab'a ga fara'ar hajiyar tasu ba Tsawon shekarun ta biyu a gidan.Kukan Jaririyar ko jaririn da ya kaurade gidan ne ya sanyata Saurin Tashi ba Shiri ta ce "Subahanallah kukan belah nake ji "har hadawa take da gudu wajen nufar Stairs.Cikin sauri ta bude k'ofar tare da kutsa Kanta ba abunda ya Bata mamaki sai ganin yanda yarinyar ke tsala kuka a kusa dashi ya sadda Kai baiko motsa ba Cikin sauri ta Dauketa tare da sabarta a kaf'ad'a. da Bata wuce wata shida zuwa biyar ba jijjigata ta Fara tare da Maida dubanta ga kanshi har Lokacin Bai dago ba Cikin Wace Irin Murya ta ce "Aliyu ?Bai Dagoba haka Batasa ran zai Amsa mata ba "Zama Tayi ta na c...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0
07

CHAPTER THIRTEEN & FOURTEEN

Free sample
Updated a year agoAvailable now
08

CHAPTER SEVENTEEN & EIGHTEEN

Free sample
Updated a year agoAvailable now
09

CHAPTER NINETEEN & TWENTY

Free sample
Updated 6 months agoAvailable now
10

TWENTY ONE & TWENTY TWO

Free sample
Updated 6 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play