FreeArewaPen original
ƘANWATA
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
🌸🌸🌸🌸🌸 *KANWATA*🌸🌸🌸🌸🌸 NaJiddah S Mapi *Chapter 1* ~awani gari Adamawa anyi wasu 'yanmata guda biyu, su kad'aine iyayensu suka Haifa, suna zaune a unguwar ganye road, Babbar sunanta FADILA, karamar Sunanta AMRA, Fadila yarinyace me hakurin gaske ita kuma Amra batada hakuri ko kad'an, kyawawa ne sosai, Asalinsu fulanai ne, sunada gashi sosai saidai Amrah tafi Fadila tsayi dakuma hasken fata, Mahaifiyarsu ma kyakkyawace shima mahaifinsu ba baya ba wurin kyau, duk Inda kaga Fadila tofa zakaga Amra a wurin, Fadila tana matukar son kanwarta sosai, wasu lokutan idan Amra tayi laifi Fadila tana iya d'aukan laifin ayi mata hukunci, koda kitsone ita takeyiwa Amra, iyayensu suna matukar jin dad'in yanda suke zama cikin Aminci da kaunar juna, Abu d'ayane yake basu haushi shine yawan hakurin Fadila, Amra tana iya yi mata Laifi saidai tayi hakuri ta s...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.