FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer Aysha A. Bagudo
Sample Β· SON RAI : PAGE 1
ππππππSON RAIππππππππππByAysha a bagudoDedicated toHajiya Maryam(Jikar kulu )Page 1...DR jamil abokin mahaifina ne kut da kut asali ma tare sukayi karatu da mahaifina, tun daga kan primary har zuwa jama'a, sai dai kowanensu da bangaren da ya karanta ,mahaifina matukin jirgin sama ne, while Dr jamil ya kasance likitan mata a babban asibitin aminu kano.akwai shakuwa sosai atsakanin Dr jamil da mahaifina domin hatta aure marana daya aka d'aura musu ,mahaifina bai kasance mazauni ba yasa rabin kulawar mahaifiyata da ragamar rayuwarta take hannun Dr jamil ,cikin kankanin lokaci Allah ya albarkaci iyayena da samun haihuwata, yayinda matar Dr jamil ko 'batan wata bata ta'ba yi ba tunda aka haifeni Dr jamil ya d'aura idanunsa akaina yaji duk duniya babu jaririyar da yake maseefar so kamar ni,Ina girma Dr jamil na k'ara kwadaituwa dani ,gashi nima na saba dashi sosai fiyye da maha...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.