ABBA NEFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ABBA NE

  • 1views
  • 16chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Arewabooks author

More from @mamannusaiba8002115

Sample · 1

_*🌻ABBA NE🌻*_Hakkin Mallakar _*Sarat Alk'asum ( Maman Nusaiba)*__*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION*_Ina godiya ga rabbis-samawati daya bani ikon rubuta wannan labarin, ina fatan yadda na daura Alk'alami na lafiya na saukeshi lafiya, Allah ka bani ikon rubuta abinda zai anfani Al'ummar Annabin mu Manzo (s.a.w.), Allah ka karemu da karewarka ya rabbi ka bamu zaman lafiya a kasashen mu baki daya, ya rabbi ka k'ara mana ilimi da fasaha da fikira da basira, Allah ka daukaka dukkan wani Marubuci/Marubuciya, ya Rabbi ka k'arawa Marubuta Yan Uwana daukaka da basira. Wannan littafin na kune akan N 300 only kacal, kada ku bari a baku labari ga masu son labari su tuntubeni ta *** number na 👉🏻+966599791573.بسم الله الرحمن الرحيم 0️⃣1️⃣ *NIGER 🇳🇪* Tafiya suke cikin mota dukkan su suna hira cikin nishad'i yayin da na hango wani Yaro kyakyawa wanda bazai wuce shekara 13 years ba yayi shuru yana jinsu"Wata kyakyawar Mata ce gefenshi wanda baza ta wuce shekara 30 ba hannunshi cikin nata tana murzawa a hankali lokaci zuwa lokaci tana kallon shi. Cen gaba wanda yake driving d'in ne ya d'an juyo fuskar shi dauke da murmishi shima bazai wuce shekara40 ba" Yace Khalil ya dai naga ka wani had'e rai? Ko baka son zuwa Nigeria ne? Sake had'e rai Yaron yayi baice komai ba, sai bud'e k'ofar hanci yake. Tsohuwar dake gefen Baban nashi ce tace" Kai Khalilu dan butar Uwaka wajan dangin nawa ne baka son muje? To baka isa ka hana muyi zuminci ba koda yake ai kayo gadon Uwarka Salma shiyasa, nidai ba ruwa yo to in ba kin dangi ba Yaron nan tinda ka shigo motar nan sai wani cin magani kake. Ato nidai baka isa ka hana muje Nigeria ba wajan Yan Uwana ba, wannan idan ka girma an shiga uku a gidan nan, dan na lura mugu za'ayi Babba ma ba karami ba.... Murmishi Khalil yayi yace" Abba wai ni mugu ne inji Inna? Murmishi Abban nashi yayi yace" A'a Khalil tsokanar ka take kaji.. Inna ta rik'e baki tace yau ni naga jaraba ido da ido, kenan kai Umaru baza ka mishi fad'a ba ya rage bak'in hali sai kace wai tsokanar shi nake? To shikenan na dena magana babu ruwana idan D'anku ya zama munafiki, yo in banda rashin son gaskiya irin naka Umaru sai kace tsokanar shi nake, nifa da Bakori naji ance ka fad'i wannan maganar sai nace anyi k'arya.. to sai kuma gashi naji da kunne na, idan mukaje Bakori bazan sake zuwa inda kuke ba...Abba yayi murmishi yace to yi hak'uri Inna zaneshi zanyi ma tinda har baya so aje Nigeria zuminci. Gyara zama tayi tace Yauwa yanzu naji bayani. Gudu sosai Abba keyi ganin Yamma nayi burinshi kawai subar dajin da suka shiga mai duhuwa. Kiiiiii Abba yaja burkin mota yana fad'in Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un, Inna Y'an fashi gasu cen a gaban mu. A matuk'ar razane Inna ta kama hannun Abba tace mu fita kafin suzo mu gudu. Da sa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters16
premium1
16

16

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play