FreeArewaPen original
CUTAR DA KAI
- 1views
- 70chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer Aysha A. Bagudo
Sample · CUTAR DA KAI Page 1
💗💗💗💗💗💗CUTAR DA KAI 💖💖💖💖💗💗💗💗💗💗12-2-2021Page 1 ~TRUE LIFE STORY~*PAID BOOK*Free page*AYSHA A BAGUDO**** @HAUESHbismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 *** domin tabbatar da an tura , ko wannan number *** Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number *** ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jakankuna da takalma, getzner na cotonou da chiganvy volyal lace duk akan farashi mai sauki ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number ***,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...🥰🥰 EGYPT*Reehab* unguwa ce dake cikin babban birnin kasar cairo , unguwa ce data tattare kan manya attajiran masu kudi , zagaye da had'ad'dun gidaje masu kyau da tsari kamar yadda gidan muhammad realwan yake d'aya daga cikin jerin gidajen unguwar . Babban katanfarin fili ne wanda aka gina madaidaicin gidajen sama guda uku a cikinsa mai hawa ɗay d'ay, tun daga bakin get din gidan har zuwa babban parlou'n gidajen ciki zaka fahimce yadda had'uwar gidan yake , babban parlou'n ne wanda ya kunshi duk wani nau'i abubuwa na more rayuwa da qawata muhalli , idan mutun yana parlou'n zai ɗauka a wata duniyar yake ba'a wannan duniyar tamu yake ba."makakeken tv bango ne manne da bango kowani parlour dake cikin gidan, ga wani katon wutan lantarki a saman parlou'n mai jere da fitilu masu matukar haske riras ,ga masuburbud'an sanyi , ga makaken dining table zagaye da kujeru na alfarma , yayinda parlou'n yake zagaye da fararen kujeru masu ratsin baki ajiki , banda kitchen da bayi kwaya daya tal da landury , babu&nbs...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.