AasmaaFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Aasmaa

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer✍🏻

More from @dijaham20

Sample · Page 1

🥀🥀🥀🥀🥀  Aasmaa  🥀🥀🥀🥀🥀    Written by    Mrs A.MFree book neh 🥰Page 1BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM  Cikin nutsuwa nake kara sa wanke plates din da aka gama cin abincin, aiki nake yi amma fuskata ba alamar fara'a a daure take kamar ko yaushe.Sai da na gama gyara kitchen din tsaf na bar wankin tukwanen sauran ma'aikatan dake kasa dani su wanke, hannuna na goge da towel din da nake zuwa da shi sbd goge hannu in na gama taba ruwa, a nutse na mayar da towel din cikin jakata na rataya jakar a kafada ta.Cikin nutsuwa nabi ta kofar kitchen din na fito harabar restaurant din don bana son na bi ta ciki ko dan yadda Ogana ya takura min.Har na fita daga restaurant din kai na yana kasa Ina tafiya Ina dan yamutsa fuska sbd yadda garin yake yau ana rana sosai.Adaidaita na tsayar na shiga bayan na fada masa Inda zai kai ni, waya ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play