1Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

1

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 2

_*BURIN RAI*_Alƙalamin_*Zainab Muhammad (Indian Girl)*_Littafin kuɗi ne*NOTE*_Wannan littafi mai suna *BURIN RAI* littafi ne da zai ƙayatar kuma ya nishaɗantar ya faɗakar, littafi ne mai cike da tausayi,makirci,soyayya da dai sauran su ku dai ka wai ku biyo ni muje cikin labarin_*GARGAƊI*_Ban yadda wani ko wata su yi amfani da wani sassa na labari na ba ba tare da izinin na, idan ba haka ba kuwa wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! Ubangiji yana kallon ku kuma shi zai ɗaukar min fansa_*P 3&4*"Karka sake na ƙara ganinka a ƙofar gidan mu"Ashraf duk da yaji zafin marin da tai masa bai nuna ba, Ya ce"Dan Allah dan annabi s.a w Neema ki haƙuri wallahi ban san yadda zan yi ba idan kika rabu dani, ina sonki ina ƙaunarki"Shiru Neema tayi tana ɗan tunani, meyasa ma ta mare shi ko dan taga yana mugun sonta? Ko da yake soyayyar da ya aka sameta.Cikin sanyin murya, Ta ce"Kayi haƙuri da marin da nai mak...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play