FreeArewaPen original
Illar mazan zamani
- 1views
- 14chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer Aysha A. Bagudo
Sample · Illar Mazan Zamani Page 1 to 5
*illar mazan zamani**by**AYSHA A BAGUDO* *maimuna matar abdullahi**yar mutan kagara**alhamdullahi muna yiwa dibin masoyanmu barka da sallah ,fatan an sha ruwa lfy Allah ya amsa ibadanmu, Allah yasa ibadunmu da mukayi cikin ramadam karbabbu ne allah yasa jannatul Firdaus ce makomarmu*page 1 to 5wasu kyawawan yam mata ne su uKu suke cikin wani dan tsukukun daki, wad'anda dukanninsu yan'uwan junane ,uwa daya uba daya. hafsat ce babba sai malika ,sai hauwa wace ake kiranta da imtisan . hafsat da malika sun kasance yan son holewa da yawon zuwa club ne, yayinda imtisan takasance natsatsiya yariya, koda day bazaka tabacewar uwasu daya ubansu daya imtisan .cikin sauri sauri hafsata dake tsaye gaban mirrow take shirinta na fita yawon tazurba dinta data saba na yau da kullun, yayinda makali ke zaune agefeta tana dubanta a kaikaice sbd ita yanzu duniya tai mata warbar kunu, itakuwa imtisan wace shekarunta bazasu haura shatakwas ba tana kwance akan gado tana dubansu tare da takaicin kasancewarsu yan'uwanta. gbdy hira ce tashiga tsakanin hafsa da malika, wanda mafi akasarin hirar ta batse ce wata buduwar ce tashigo dakin a matukar gajiye wace itama shekarunta bazasu wuce 22 ba , ta cilla jakarta saman gadon da imtisan take kwance, aiko jakar ta sauka akan fuskar emtisan dake kwance, take ta saki kara me sauti dan taji zafi sosai wanda sai lokacin fauza ta lura daita . "shit ta furta a galabaice sorry sisto wlh ban lura dake ba,ta fadi hk tare da soma babbale botiran doguwar rigar abayar dake sanye ajikinta, wasu haddaun matsiyatan kananan kaya dake sanye ajikinta suka bayyana wanda basu da mara da tsirara, dan babu abinda ba'a hangowa ajikinta, ta fada saman gadon ,tana fidda numfashin wahala tare kiran washi Allah nagaji dayawa kana ta meida idanunta akan hafsat dake tsaye tana faman pente fuskarta "wai ni meyasa malika takasa sakin jikinta kmr akanta akarafa cikin shege? "kema kya fada kawata gata nan fa narasa gane kanta kwata kwata bansan metake nufi da rayuwarta ba. "nayi mgn da idanu nayi da baki ke intakaice miki babu abinda ban mata mgn dashi ba, amman gatan nan jiya iya yau, "bata ko tausayina balle ta tausayawa wahalar danake akansu domin rayuwarmu ta inganta. "gatan lokacin dazata tsunduma kanta cikin harakar nan, babu yadda banyi daita ba domin naga ta tsira da mutuncinta amman hkn ya cutura, naso ace wannan bakar rayuwar ta tsaya akaina ni kadai banda kannena ."burina a yanzu bai wuce ta saki jikinta ba ."aikuwa yarinya gara ma ki maze ki dan dinga fita haraka ko babu yawa. "haba haba fauza ta yaya zan fita haraka da wannan cikin duk da dai bawani fitowa yayi sosai ba amman duk da hk ai zai kwambsa min bazai barni na sh...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.