FreeArewaPen original
SAI KA AURENI DOLE
- 1views
- 61chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer Aysha A. Bagudo
Sample Β· SAI KA AURENI DOLE Page 1
ππππππSAI'KA AURENI DOLE ππππ ππππππ ~NA~ *AYSHA A BAGUDO*Godiya ga dukkanin yabo sun tabbata ga ubangiji talikai mamallakin sammai da Kasai Allah .tsira da amincin Allah su Kara tabbata ga fiyayen halita annabi Muhammad (s. a. w)*godiya mara iyaka*GA dumbin mabiya litattafaina a Duk inda kuke cikin kasar Allah. ina matukar alfahari daku ina kaunarku kmr yadda kuke kaunata. *Jinjina gareku aminan kirki*hauwa A usaman hauwan baranda Hassan Dan larabawa huseena Dan larabawa the only my khadeey pinky murja (Mrs fa,al )fateema abuje bagudo Fatima inusa, mmn ilima Hadiza, mmn twins Maryam kalgo. zeey labbo gwandu naratu Ibrahim yauri nafeesa Ahmed badamasi .maimuna matar abdullahi mrs Adam ummu sulaimu maryam tijjani Adam maryam kalgo Billy shantali ta surbajo jiddatulkhairi tuijjani Adam, *Gaisuwa gareku auntys dina* aunty salamu aunty Laila aunty mother abugummu atfal aunty sadaer danlarabawaAunty sadaer mmn afreen *sadaukar*:na sadaukar da wannan labarin nawa gabadayansa ga my hrt zuciyata hauwa'u A usman yar baiwa daga Allah .Allah ya bar kaunar dake tsakaninmu har karshen numfashinmu .ina kyawun yinki irin sosai din nan kaunarki gareni babu karya cikin lamarinta.domin kaunarki acikin zuciyata da jinin jikina yake πππππ~DEDICATED TO~HAUWA A USMAN JIDDARHAllah's messenger (s. A. W) said:" the religion of (Islam) is simple "Page 1SPAINA babban birnin Barcelona dake kasar Spain me dauke da yawan tarin jama'a tare da wayan tarihi ,a can kasar yake zaune. alhaji Adam cikakken bahaushe ne Dan Boko ne, km tsohon ambassador Nigeria .a can kasar Spain yana da mata daya tal tmkr rai hjy baraka tare da ya'ya guda biyu abdulkabir da hauwa'u wace ake kira da ( iman) kasancewar Sunan mahaifiyar alhj Adam gareta. Iman itace kebin abdulkabir byn shekaru masu yawa da hjy baraka da alhj Adam suka dauka byn haihuwar abdulkabir sannan suka sake samun haihuwarta. " tun byn sanda aka sauke alhj Adam daga kan mukaminsa na ambassador .sai jami'ar dake kasar Barcelona ta dauke shi amatsayin babban lectura .sbd kwarewarsa sosai ata fanin rayuwar yau data kullun .mutun ne shi me tsananin son hutawa da jin dadin arayuwarshi. kwata kwata baya son damuwa da takura, sannan yakasance mutun Mara son hayaniya da rashin son mgn . a duk sanda zaga ganshi cikin nazari lamura yau da kullun yake akan aikinsa ko karanta magazine, yana koyar da darasin English language ne a jami'ar Spain . Lokacin da jami'ar Spain ta daukeshi aiki bai haifi daya daga cikin ya'yansa ba kasancewar bai samu haihuwa da ...
App exclusive
Continue βSAI KA AURENI DOLEβ in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.