FreeArewaPen original
KUSKUREN BAYA
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer Aysha A. Bagudo
Sample · KUSKUREN BAYA page 1
💗💗💗💗💗💗KUSKUREN BAYA💖💖💖💖💗💗💗💗💗💗WRITING BY *BAGUDO& MIMI'S QUEEN**** @HAUESH*** the name of Allah the most gracious the most merciful*🅿️01Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara.'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi.yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..Shiru motar baka jin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.