FURUCI NA NEFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

FURUCI NA NE

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...

More from @hauwaausmanjiddarh

Sample · 1

*FURUCINA NE*      *NA**BATUL ADAM JATTKO*'''Marubuciyar'''*DAMA TA**AMFANIN SOYAYYA*     '''NOW'''*FURRUCINA NE**_________________________________* *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼**🇦SSOCIATION🤝🏻* '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''*** shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻*** 1*" Please Madam kar ki damu in sha Allah za ki shiga lfy ki fito lfy mu wannan asbitin aikinmu ba ya samun matsala kin ji? Ki kwantar da hankalinki don kwanciyar hankalinki shi zai ba wa aikinmu karfin gwiwa kin ga a yau ma mata 2 na yi wa Theater nan da sati za ki ji kamar ba ke aka yiwa ba sai de ki sa d'anki a gaba kina kallon sa ki ci kaji ki ci ragon suna". Dr Fanna ta k'are maganan tana mata murmushi Hajiya Halima ta yi murmushi cikin azaban ciwo ta ce "Dr ba wani Dan Adam da ya isa guje wa kaddararsa a jikina nake jin ba zan rayu da abin da zan haifa ba, amma don Allah Dr Fanna ina neman alfarma a wajenki dan Allah idan Allah Ya sa ban tashi ba ki rike min d'ana amana kar ya yi maraici yanda ni na yi kuma ina son ki auri Addulsamad mijina ni ban san asalina ba an ce wai hatsari mota muka yi da Babana shi ya yi loosing memory wanda har yanzu bai dawo hayyacinsa ba iya sunansa kaɗai ya sani yake iya fada kullum idan na ce masa Baba ina ne gidanmu su waye danginmu ba ya magana sai de ya ce *Nasuru* ni kuma fuskata ta b'aci aka canza min wata dan da banma san asalin fuskata ta da ba a gidan su Abdulsamad na samu kaina kuma shi ya zama mijina. Ba wahalar da ban yi ba wajen neman dangina ga shi har ina shirin barin duniya ban san ni wacece ba, ban san dangina ba. Babana bai dawo hayyacinsa ba kuma motan da muka yi accident da shi ance ya kone ba asamu wani bayanai a ciki ba. Ina tausaya wa abin da yake cikina don shi ma na san zai yi rayuwa cikin rashin uwa duk da yana da nagatarcen uba kamar Abdulsamad. Ki ceci rayiwan d'ana ta hanyar auren ubansa dan idan na san a hannunki na bar shi ba ni da sauran damuwa, Dr Fanna kina da tausayi da amana duk da ban san halinki ba, amma ki min alk'awarin za ki auri Addulsamad yana da kirki haka danginsa ma suna da kirki amma hankalina ya fi kwanciya dake" Juyawa ta yi ta kalli inda mijin nata yake da ganin yanda ya hade fuska ka san ba ya son maganganun da take yi. Murmushi ta yi ta sake damk'e hannusa ta ce " Ya Abdul na san ba ka son wannan maganganun nawa amma na rasa me ya sa nake yin su nima. Kuma na san ka amince za ka auri Fanna ko da ina raye ne ina son ka dauki Fanna ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play