FreeArewaPen original
KOWA YA YI DA KYAU.....
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am very simple with simplistic mind you will know that if you come closer to me
Sample · Chapter 1 to end
Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin ƙai.KOWA YA YI DA KYAU.......(Gajeren labari)Da alkalamin Ummulkhair Abba Muhammad.Please readers ina buƙatar addu'o'inku bisa wani al'amari da na sa a gaba ina fatan za ku sanya ni. Na gode may almighty Allah accept our fasting. Ramadan Mubarak and happy salla in advance.KOWA YA YI DA KYAU........(Gajeren labari) Da alkalamin Ummulkhair Abba Muhammad.Fati, matashiyar yarinya ce mai kishin ganin ta yi zurfin karatu a rayuwarta musamman fannin da al'umma za su amfana da ita, a lokacin da take makaranta tana ɗaya daga cikin ɗaliban da ake ji da su saboda hazaƙarta. Babban burinta a rayuwa ta zama ƙwararriyar likita don ta taimakawa al’umma, sai dai kash! Wahalhalun rayuwar da suka tsinci kansu a cikin sanadiyar rashin zaɓen waɗanda suka cancanta da mutane garinsu suka yi, ya mantar da ita wannan burin nata. Ta taso cikin talauci kasanc...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.