AKAN AIKI NAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

AKAN AIKI NA

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

I proudly a writer,i lov hausa novels

More from @rabiattu0444

Sample · Page 1&2

💚💚💚(ღ˘⌣˘ღ)(ღ˘⌣˘ღ)  *AKAN A'IKI NA 2021*(ღ˘⌣˘ღ)(ღ˘⌣˘ღ)         💚💚💚*Labarin gaske*✍🏻 Na*Rabi'atu.B.Abdullahi*(Ummu Maher)Miss green💚💚 _BISMILLAHIR_ _RAHMANIR RAHIM_ GABATARWA:dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah(S.W.T)Salati Mara Adadi Zuwa ga Manzon Rahma(S.A.W)Tsokaci:Wannan littafin Ban rubuta shi don cin mutuncin wani/wata ba duk wanda yayi dai dai da rayuwarshi to yayi hak'uri akasi aka samu,Wannan littafin gaske ne ma'ana ba labari ne k'irk'irarre ba.Sadaukarwa:Ga dukkanin mosayana Ummu Maher,Mu samman👇👇👇Nabila dikkoNabiha AminuUmmu NajmaZahara'u Nasir AliyuAmina .m.Basoduk ina godiya,da dukkanin mutanen da ban ambato su ba to suyi hak'uri.Abbakar.Ak sarakidaAhmad isah KokoInq godiya sosai da kulawarku gareni🙏  *Babi na d'aya📝*Malam!Malam!!Malam!!fito kaga i'kon Allah yarinyar nan ta suma,Malam ya fito da gudu yana kallon yarinyar ya kalli Inna Majaifiyarta yace maza ki d'auki Mumtaz ki ku fito bari in kirawo Alhaji mu tafi asibiti,Sunan yarinyar kenan Mumtaz.  Kafin Malam ya dawo Inna ta kalli k'afar Mumtaz sai taga jini yana malala kamar ruwa da gudu ta fito k'ofar gida tana kiran Malam. *Wacece Mumtaz*Mumtaz dai shine asalin sunan ta wanda Mahaifinta ya saka mata saka makon sunan Mahaifiyarshi ne ya saka wa Mumtaz, Asalin Malam Abdullahi Mahaifin Mumtaz y'an jihar Bauchine wanda sun kasance y'an kasuwa ne sosai gidansu suna siyar da kayan masa rufi ta hanyar ne suke samun na cin abinci kuma i'tace hanyar abincin su.   Kwatsam sai karayar Arzik'i ta samu mahaifinsu Malam Wannan abun ba k'aramin tada musu da hankali yayi ba. dalilin da yasa karayar Arzik'i ta same shi shine Mahaifinsu su Malam Wato Alhaji Jibrin shine yanada wani aboki d'an asalin Maiduguri Alhaji Bukar kusan ma Amininshi shi ne sana'ar Alhaji Bukar shine siyar da dabbobi daga wannan gari zuwa wannan gari.  Kwatsam sai wataran Malam Bukar yakawowa abokinshi Alhaji Jibrin ziyara yaga yadda ya bunk'asa da kasuwancinshi na siyarda kayan masa rufi.  Abun ya tsayawa Alhaji Bukar har yaushe Jibrin zai zama haka a kasuwanci bayan ya fishi tunda ga nan Alhaji bukar ya kafawa abokinshi Jibrin tsana mai tsanani Ya fara bin bokaye don ya raba shi da dukiyarshi,Har yayi nasarar rabashi da komai nashi ya zamo duk abunda ya tab'a sai yayi asararshi tun daga wannan lokacin Alhaji jibrin Mahaifin Abdullahi ya shiga wani mummunan talauci ya zama na koda kayan da zaisa ma sun fara lalacewa sai ya shiga wanka sun bushe sannan ya saka su.  Ana haka wataran Alhaji jibrin ya fita neman tai mako gidan wani mai kud'i kawai sai ya jiyo kukan wata jaririya cikin bolar kusa da k'ofar wani gida kamar zai wuce kuma sai ya dawo ya ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium3
06

Page 11&12

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
07

Page 13&14

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
08

page 27&28

Premium
Updated 6 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play