TA FITA ZAKKA..!Free

ArewaPen original

ActionFreeCompleted

TA FITA ZAKKA..!

  • 1views
  • 62chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 01

Follow this link to *** group: *** FITA ZAKKA..!*_(Aminene)_****:JamilaUmar351**Mallakar:Janafty❤️**BOOK 1**Wannan Labarin tundaga farkon sa har karshensa Tukwaici ne kuma Sadaukarwa ne zuwa ga HALIMA YUSUF GWARZO(Besty) Amincin Allah su tabbata a gareki Allahu ya iya miki Halima Allah ya jibanci Lamuranki Duniya da Lahira Ameen*_Da sunan Allah mai Rahma mai jinkai_*Intelligent Writer's asso**🅿️01**GUMEL:Jigawa_Dutse*_Area:Zango Street_Friday 5:30pmTa jikin get din ta fara lekawa so take tagani ko da wani a Haraban gidan duk da tasan ba lalle ta samu gilmawar wani ba yau jumma"a kuma adaidai wannan Lokacin Duka mazan yara da manya suna masallaci inda Baba Mallam ke musu karatun yammah Matan kuma Kowacce tana cikin gida a irin wannan ranakun na Alhamis da jumma"a suke samun Damar Taimakama iyayen nasu Tunda Ranakun makaranta basa samun Lokaci da sun dawo makarantar Boko abinci kadai suke ci sai sallah da Haraman tafiya islamiya in suka dawo kuma Dare yayi sai Sallar mangariba sai zama yin karatun Tsakani mangariba da Isha"i,sannan in an gama sallar Isha"i kowa zai yi aikin makarantarsa,ko kuma wankin kayan makaranta ko Guga da Sauran aikin karfe 10na Dare kowa yake neman makwanci Saboda Kada a makara Sallar asuba da Shirin makaranta ba atashin mutum sau Biyu sau Daya na biyun kuma Da Duka ne zai sa ya tashi wannan Dokace ga Duk wanda yasan Daya Daga Cikin Dokokin gidan BABA MALLAM da BABA SA"IDU.!Hankalinta ta Dawo dashi tana kare ma anguwan nasu kallo Shuru ba wani Hayaniya ta Mutane yara duk suna gida Manya kuma suna wajen aikinsu Kofar wani masallaci take Hanga Daga inda take tsaye Fuska ta yamutsa ganin Takalma nan Birjit a kofar Hadadden masallacin mai kama da aljannar Duniya.Daman tasan yau Dole ne akwai karatun yammah shiyasa bata yarda ta Biyo ta gaban masallacin ba ta yanko Hanya duk da nisanta ta gwammace nisan da Haduwa da Zaluman dake cikin masallacin nan yau suyi bandashenta kamar yadda suka Saba..Karamin tsuka taja tana gyara zaman Bakar Jakar bayan Dake makale a bayanta wacce ta Sagala Hannu Daya Hannun Daya kuma ta sakeshi.Yarinya ce wacce ashekaru akallah bazata gaza shekaru sha biyar aduniya ba Doguwace wankan Tarwada mai Dauke da wasu manyan Idanuwa da Doguwar Fuska,kallon Farko Zaka mata ayadda take Motsa baki zakasan tana da Surutu da Tsiwa Sanye take da kayan makaranta na Wando mai Ruwan kuka da Farar riga sai Farin Hijabi da Farin Dankwali kafarta Cikin Takalmin makaranta na Combas samfarin na mata da Safa.Akallon Farko in kayi mata zaka Fahimci yadda ta jigata,Tun daga yadda Fuskarta Duk ta Kode bakinta ya Bushe yadda kuma take tsaye bakin karamin get din gidansu mai kalan brown zakasan tana tantantaman Shiga gidan ne ko kuma tana Tsorom ta tarar da wani da ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters62
premium32
31

BOOK 2..Chapter 1

Premium
Updated 9 hours agoAvailable now
32

Chapter 2

Premium
Updated 9 hours agoAvailable now
33

Chapter 3

Premium
Updated 8 hours agoAvailable now
34

Chapter 4

Premium
Updated 2 hours agoAvailable now
35

Chapter 5

Premium
Updated 8 hours agoAvailable now
36

Chapter 6

Premium
Updated 8 hours agoAvailable now
37

Chapter 7

Premium
Updated 7 hours agoAvailable now
38

Chapter 8

Premium
Updated 7 hours agoAvailable now
39

Chapter 9

Premium
Updated 6 hours agoAvailable now
40

Chapter 10

Premium
Updated 4 hours agoAvailable now
41

Chapter 11

Premium
Updated 4 hours agoAvailable now
42

Chapter 12

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
43

Chapter 13

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
44

Chapter 14

Premium
Updated 2 hours agoAvailable now
45

Chapter 15

Premium
Updated an hour agoAvailable now
46

Chapter 16

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
47

Chapter 16

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
48

Chapter 17

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
49

Chapter 18

Premium
Updated 2 hours agoAvailable now
50

Chapter 19

Premium
Updated 2 hours agoAvailable now
51

Chapter 20

Premium
Updated an hour agoAvailable now
52

Chapter 21

Premium
Updated an hour agoAvailable now
53

Chapter 22

Premium
Updated 26 minutes agoAvailable now
54

Chapter 23

Premium
Updated 9 hours agoAvailable now
55

Chapter 24

Premium
Updated 6 hours agoAvailable now
56

Chapter 25

Premium
Updated 2 hours agoAvailable now
57

Chapter 26

Premium
Updated 4 hours agoAvailable now
58

27

Premium
Updated 4 hours agoAvailable now
59

Chapter 28

Premium
Updated 2 hours agoAvailable now
60

Chapter 29

Premium
Updated 20 hours agoAvailable now
61

Chapter 30

Premium
Updated 6 hours agoAvailable now
62

End

Premium
Updated a day agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play