FreeArewaPen original
AMATULMALIK
- 1views
- 84chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writerπ
Sample Β· AmatulMaleek
A rayuwarta data taso aciki dakuma dangin Uba da kabilalliyar rayuwar data rayu a cikinta tin yarinta ya Saka bata taba ra'ayi ko shaawan auren zumunci bare Kuma Auren me mata sbd a nata tinanin macen da zataje ta aura mijin wata to tabbas abu biyu ne dole zata samu Daya,Kodai hakura ta yardarwa kanta mijin wata ne take aure ba nata ba,Kokuma ta yardarwa kanta Bazata taba samun mijin ita kadaiba...Wannan raayin ya zaunu a ranta ya zanu a zuciyarta ne sbd kishi da rarrabewar Kai dasuke dashi a gidansu na taro Wanda Allah ya tsallakar da mahaifiyarta wadda ita kadaice a gidan take mace Daya ga mahaifinsu Wanda Hakan ya janyo mata tsana itada yayanta..To babban kaddarar rayuwarta shine Aminiyar mahaifiyarta wadda suka taso tamkar Yan biyu tin yarinta har manyanci wadda ita tata kaddarar ta fitar mata da zanen zinari Daya banbanta Dana mahaifiyarta,Her Excellency madame Abeedah Ash talba ita...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.