FreeArewaPen original
KANWAR MAZA
- 1views
- 101chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple minded
Sample · CHAPTER 1
ƘANWAR MAZA Na Aisha Adam (Ayshercool)MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES*ƙirƙirarren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba, duk abin da ya yi kamanceceniya da rayuwar wani arashi ne. Sannan ban yadda ayi amfani da kowane ɓangare na cikin labarina ba tare da izinina ba!*Ku yi subscribing YouTube channel ɗin@Cool Hausa Novels, domin samun daɗaɗan litattafan hausa na sauraro.*** a kan account ɗina na ayshercool7724watpad Ayshercool7724.Page1BismillahirahmanirrahimDaji Ajiyar Allah! La'asar sakaliya, a lokacin da hasken rana ya fara disashewa, ta doshi yamma za ta faɗi, duhun magariba na ƙoƙarin shigowa ya maye ragowar hasken da ranar ta bari kan ta ƙarasa faɗuwa.Gamayyar bishiyoyi ne, dogaye da madaidaita, haɗe da ciyayi da ga mabanbantan tushe, suka ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.