BOYAYYEN YARIMA(MUTANEN DAJI)Free

ArewaPen original

BOYAYYEN YARIMA(MUTANEN DAJI)

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

proud to be writer

More from @yarlele

Sample · Chapter 1

BOYAYYEN YARIMA(MUTANEN DAJI).BYƳAR LELEN ROYAL STAR.Alhamdulillah! Alhamdulillahi Allah Kulli Halin, Alhmdllh, ina mai ƙara Jaddada Godiyata ga Allahu Subhanahu Wata'ala da ya bani Rai da lafiyar Fara Rubuta Wannan Littafin nawa mai Suna Ɓoyayyan Yarima, Wanda na yi Tsawon Lokaci ina Nazartarsa da Son Fara rubutasa, Allah bai yi ba sai Yau, Ina fatan Jinkirin Rubutasa da Na yi ya zama Alkhairi ga ni ga Dukkan Wanda zasu Karanta, Ina fatan Ubangiji ya bamu Aron Rai da Lafiyar da Zan gamasa cikin Kwanciyar hankali da Salama.P.1Fur.Wata Ƙabila ce Wace Galibinta ke Zaune a Yammacin Ƙasar Sudan, sun fi karkata ne a Yakin Darfur, inda Mafiya Yawan Ƙabilar suna Magana ne da Yaren Fur.basa magana da ko wani Yare in ba Yarensu na Fur ba, Sun fi yawan zama A jeji, basu cika sanya Sutura ba, suna Rayuwarsu ne kamar Arnan daji, Mazansu basa sanya suturar kirki sai dai Bante, Matayensu kuwa basa ruf...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play