FreeArewaPen original
NAMIJIN DUNIYA...
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · MABUDI
NAMIJIN DUNIYA...© Alhassan auwal DambattaReal Marubuci✍️***, 12:30pm.Jaji military Cantonment,Kaduna State.Tun da duku dukun safiya aka rarraba jami'an tsaro da kananan sojoji masu jar hula adukkan sassan ciki da wajen barikin don tabbatar da tsaro.Ko ina ka duba an share tsaftsaf kuma an killace komai a wajen da ya dace saboda manyan bak'in da ake da tabbaci da yakinin zasu halarci gagarumin bikin da za a'a gudanar a yau cikin barikin tsakanin yar gidan shugaban hafsan sojojin sama na k'asa wato Air Marshall Habu Mutuwa da d'an gidan kakakin shugaban 'yan majalisar dattijan shugaban kasa na yanzu sanata Ahmad Bukar Gole.Tun a yammacin jiya aka hana shige da fice a wad'ansu sassa da dama ba a iya cikin garin Jaji kadai ba har cikin kaduna, musamman daga bakin tashar kawo zuwa garin Birnin yero.Sannan aka kunna dukkan kyamarorin da suke daukar hoton bidiyo n...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.