FreeArewaPen original
TAFIYA AKAN RUWA
- 1views
- 31chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci | Dan kasuwa | Ina Girmama Wanda Yake Girmama Ni. Na Tsani Wanda Ke Gulmata Ina Son Wanda Yake Sona ***@ *** ArewaBooks@ ramadanmubarak Pls Click On Follow 🙏
Sample · Gabatarwa
❖ TAFIYA AKAN RUWA ❖ BY: Mubarak A Kambaarewabooks.com/u/ramadanmubarak Zamani Writers Association (We're Here To Educated, Motivated And Entertain Our Readers)Sadaukarwa: Wannan Labarin Sadaukarwa Ne Ga Ƙungiyar Haɗakar Marubutan Jahar Kebbi (HAMJAK) ( Tsokaci: Labari Ne Da Aka Ƙirƙira Domin Faɗakar da Ɗalibai Masu Karatu Na Kowanne Fanni, Primary, Secondary Ko Kuma University. ~Labari Ne Akan Wasu Ƴan Makaranta Da Suka Shiga Gasar Karatu A Tsakaninsu. Gasar Karatu Ne Yayi Sanadiyar Haddasa Ingantacciyar Soyayya, Da Fitinanniyar Ƙiyayya Haka Kuma Shi Ne Sanadiyar Warwarewar Matsalar Wani Babban Al'amari Da Ya Faru Wanda Ya Kawo Rabuwar Zuri'a Ɗaya )❖ ❖ ❖
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.