FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I'm Zeeeyusuuf a storyteller, daydreamer, and eternal collector of fleeting moments. I write to explore the space between silence and emotion, often where the heart breaks quietly and heals in whispers. My stories blend the poetic and the raw: love that lingers, lives in transit...
Sample · Episode 1
Eman…🥀Bismillahir Rahmanir RahimThis story is entirely a work of fiction,resemblance to anyones life is coincidental,a very tragic story line,y’all should bare with me,mind you this story is mixed,I promise you won’t regret reading,count it as one of my best,no long essay,let’s dig in.Episode 1 Kwance nake a gadon asibiti tamkar itaciyar da ginshikinta ke cikin kasa,zuciyata cikeda bakin ciki mara misaltuwa,I’m feeling hopeless,useless and worthless,abubuwan dasuka faru arayuwata ke dawo min,me nayi danayi deserving this kind of pain?hawaye masu zafi ne suka zubomin,,Na d’aga kaina dakyar tareda juya shi left side inda umma ke zaune,saide kallo daya zaka mata kaga tsantsar fushi da tashin hankali,how will I continue my life with this huge burden?wanda idan kowa ya kalleni zai cigaba da tunasa acikin kowacce second din kowacce minutes din kowacce hours din kowacce rana?taya zan Cigaba da rayuwa da wannan dark stain din?which i cant forget har karshen Rayuwa ta?,zan cigaba da rayuwa da wannan dark past din which will degrade my status,something that will affect my future,career da sauransu duba da societyn damuke ciki,the victim is always the one suffering,victim din ne akoda yaushe ke shiga cikin tsanani Idan Hakan ta faru.(shin wannan lamarin na nufin faruwar wani babban al'amari acikin rayuwar Eman?shin wannan lamarin zai kasance mabudin kundun kaddarar eman)?Sabbin hawaye na zubo min nace“Umma ki taimaka min,ki rufamin asiri,ki saurareni,I had no intention of tarnishing your reputation,akullum ina kokarin kare mutuncin kaina da naku Na iyayena,pls listen to me…”Da sauri ta daga hannu alamar dakatarwa,tana bani wasu deadly glares dasuka firgita ni na runtse idona da sauri. “Will you shut your dirty mouth,are you crazy eman?so kike ki karasani?,me Na miki arayuwa dakike son ganin bayana?laifi ne zamantowa uwa agareki?you’ve crossed your limits and you should await the consequences of your actions,I’m sick and tired of you,ayanzu you don’t have the right to explain anything,kin Riga da kin lalata Komai saboda kalamanki agareni tamkar kisa ne batareda d’igon jini ba“.Ta sauke Numfashi mai nauyi sannan tacigaba da fadin”shiru da bakinki zaifi zamar miki alheri,saboda kin ruguza duk wata alaqa ta fahimta dake tsakanin mu”.Takarasa tana juya kai cikeda bacin rai mai tsanani.“Umma kefa mahaifiya tace!”.na fada da sauri tareda bud’e idona wanda har yanzu suke fitar da ruwan hawaye.with bitterness take juya kanta tace”unfortunately ni na haife ki shiyasa koda kika farka baki tarar da kowa ba sai ni,ki kalli dakin asibitin nan da kyau,wa kika gani bayan ni?nima saboda banida yadda zanyi ne”.takarasa maganar tareda saurin ficewa daga dakin.Cikeda rud’ani nake fadin “Innalillahi wainna ilaihi raji'un, ya Allah ka tasheni daga wannan mafarkin,ya Allah...
App exclusive
Continue “EMAAN” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.