FreeArewaPen original
KADDARARMU 1
- 1views
- 26chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Legend writer 2023
Sample · Chapter 1_2
KADARARMU (OUR DESTINY) Bismillahir Rahmanir Rahim Godiya ta tabbata ga Allah daya sake bani daman rubuta Wani littafin Mai suna kaddararmu (Our Destiny) Wanda ke tafe da Wani salo na daban , Dan haka ku karkade kunnuwanku kusha labari 💃 Gargadi Littafin Nan na kudine ban yadda wata ta fitar min dashi ba , ga Wanda yake bukatar littafin zai tuntubeni a wanan number waya kamar haka ***. 1_ 2 ✍️ Tsaye yake jikin glass windown Dake office din Yana kallon duk Wani shige da ficen da mutane keyi a harabar maaikatar hannunsa Daya cikin aljinhunsa , yayinda Dayan ke rikeda si...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.