FreeArewaPen original
MANUFA
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
FATALWA BAƘAR TAFIYA SAKACI SALMA RAZANI WANI ƘARNI RUWA BIYU ƘULLALLIYA
Sample · Chapter 1&2
MANUFA NAAMINA ABUBAKAR YANDOMA (Meenat A Yandoma)ArewaBooks:- Meenat_A_YandomaWattpad:- Meenat_A_YandomaMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚📚*LITTAFIN MANUFA LITTAFIN KUƊI NE AKAN NAIRA 500 KACAL! ZA KI TURO KUDIN TA WANNAN ACCOUNT ƊIN 2294023532 AMINA ABUBAKAR. KO KATIN MTN NA 500 TA WANNAN NUMBER *** SAI KI TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER *****FREE PAGE 1️⃣&2️⃣*...Firgigit! Ta farka daga mummunan mafarkin da tayi da Maheer. "Subhanallahi"Ta furta tare da lalubo wayarta, ganin har kimanin ƙarfe goma ya saka tayi saurin miƙewa domin yin kalaci.Kewayen dake cikin ɗakinta ta ɗara tare da yin brush ta watsa ruwa a gurguje ta fito ta nufi babban fakon gidan wanda kowa ya hallara ita kaɗai ake jira.Umma ce ta dallo mata harara da saurin ta kauda kai tare da yin murmushi ta nemi kujerar ku...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.