MULKI KO SARAUTA?Free

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

MULKI KO SARAUTA?

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Uwa Manazarciya Marubuciya 瞥ar kasuwa Chocolate addict 馃崼 Bookworm馃摋 Introvert 馃槡

More from @pherty001

Sample 路 1

Danqareriyar motace tayi parking harabar gidan,yanayin parking din motar xai tabbatar ma rantaa bace yake da sauri ta fito ta nufi cikin gidanbatare da ta kula da mutanen dake xubewa qasawurin gaidata baa babban falo ta taradda mahaifiyarta tare damaaikatan gidan , ta shagwabe fuska kamarxatayi kukatace ammi kinga yaya Aliyu ya hanamin sakewa aparty ya hanamin sukuni duk yabi ya takuraminsaboda kawai nasan wadannan kayan shine yacesai na dawo gida.........sai hawaye sharrrrrrrrammi ta dubi shigarta kafin ta maida kallonta gaaliyu dake shigowa falontace Aliyu ko meye damuwarka akan shigar autayace ammi da kanki kike wannan mgnr bayankinsan wannan shigar bata kamace taba tanamusulma, ammi ta bata rai tana kallon Affiyatace auta yi haquri kibarsa, jeki cnxa kayan ko kidora jallabiya akai, affiya ta tunxure bakinta tayikwafa tafice falon tana qunquniAliyu ya xauna a luntsumemiyar kujerar dakefalon yana kallontayace ammi duk kece ke saganta yarinyar nan wlhytace menene riba idan na hana mata yin abindatakeso a rayuwarta, yayi shiru ganin ta sauyafuskartayace gobe xnje kaduna auren amir idan baffa yasauko ki sanar dashita gyada kantatace Allah ya kai lfyya amsa da amin bayan ya maida idanuwansa gat.v2TUSHEN LABARIAlhaji Ahmad merah wanda akafi sani da sarkinxamfara, yana xaune abuja tare da iyalinsa yanada mata biyu hjy xainab da hjy hadixahjy xainab yayace a gurin hjy amina (mahaifiyaraffiya da aliyu) tana da ya'ya biyu Aiman darumaisasai hjy hadixa dake da ya'ya uku duka mataasmau sumayya da firdausi (duk sunyi aurekasancewar sun girmi su aiman da rumaisa)gidansu qaton gidane kamr unguwa, gidane dayawanci mutane kewa laqabi da aljannah duniyakasancewar dukiyarda aka narka a gidan ga kumasarauta*[8:54AM, 10/15/2015] Pherty: Alhaji usamanwanda akafi sani da president mahaifine a gunaffiya da aliyu matarsa dayace hjy amina(qanwarhjy xainab mahaifiyar aiman da rumaisa) asalinsushuwa'arab neAlhaji Ahmad da Alhaji usman abokan junaneshiyasa sukayi alqawarin aurad da ya'yansubatare da sanin juna ba kasancewar aiman nakaratu a pheonixyarima aiman wnda akafi sani da prince apheonix yana gab da kammala karatunsa na likitayafito amatsayin Dr.Merah wannan shine burinsamutum ne miskilin gaske maiji da kansa maiji daqasaita da sarautasaboda miskilancinsa abinda bai shafe shi babaya shiga kuma yana da kafiya da naci akan dukabinda yasawa gaba yana da tabbacin sai yasamesamata da yawa na matuqar qaunarsa suna yawankawo kansu garesa saboda kyawunsa da yndayake tfyr da qasaitarsa3Bai taba shaawar ko daya daga cikinsu basaboda ba halinsa bane neman mata acewarsama mata basa birgeshi sunfi bashi haushi shiyasada yawa yake bata lokacinsa da tunaninsa alibrary yana karatubai taba so ba, bai taba fadawa akan soba, baisan menene so ba bai dauki so da daraja ba yadaukeshi tamkar...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play