FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya ce
Sample · 1
Ina Tafiya ina Sakawa da War-warewa cikin Zuciyata! Tunanina ina Abba ya tsaya haka! Har ya Mance Dani A Makaranta? Cike da Damuwa na Karasa Gidan mu, Ganin Motar Abba A Kofar Gida yasa na Sauke Ajiyar Zuciya na Fada Cikin Gidan ko Sallama Banyi ba! Sanin Bana Magana da Suwaiba Matar Abba.Ina shiga Na jiyo Muryar Gwaggo Habiba tana Magana cikin Daga Murya! A hankali na Karasa ta Window baya! Na dakin Aunty Suwaiba na Kasa Kunne "Gaskiya Nafara Gajiya da Irin Bakaken Maganganun da Ake Fadamin A Kanka! Haba Auwalu Sai Kace Akanka Aka Fara Haihuwar Yarinya Uwarta ta Mutu? Ka dauki Soyayyar Duniya ka daura Mata? Gaskiya wannan ba Tarbiya bace, Na Rantse da Allah kaGidan i Matakin Gyara.Suwaiba Yarinyar kirki ce! Duk Cikin Matanka daka Aura kana Sakewa Babu wacce take da Hakurin ta, to Wallahi na Fada Maka karka bari Suwaiba ta Kubuce Maka! Na Tabbata babu Wanda zai sake Baka Aure! Indai A Ga...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.