HAƊUWAR ZUCIYAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

HAƊUWAR ZUCIYA

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Author

More from @111643396306696762233

Sample · CHAPTER 1 SHIMFIƊA

SHIMFIƊAYau wayewar garin ranar laraba an tashi da wani irin lullumi, sakamakon ruwan sama da a ka kusan kwana ana yi a jihar Kano, tun kafin ƙarfe goma sha ɗayan dare har zuwa bayan uku da rabi na gefin asubahi ruwan na sauka a wurare da dama, musamman kudanci da gabashin jihar, babu hadari a garin face sassanyar iskar damina da ke kaɗawa, wasu alamu na gwada mawuyacin abu ne rana ta ɓullo tsakanin giza-gizan da suka lulluɓe sararin samaniya.Dai-dai lokacin ƙarfe goma da rabi na safiya ɗaliban jami'ar Bayero rukuni rukuni a harabar makarantar kowa yana harkar gabansa, wasu bitar karatu, wasu ciye-ciye, yayin da wasu rukunin hankalinsu ya karkata ga hira tsakanin juna, 'yammata da ƙawayensu, samari da abokansu har zuwa 'yammata da samari, rayuwar makaranta dai a taƙaice ga waɗanda suka santa.A ƙarƙashin wata bishiya nesa da wani Block wasu matasa su uku suna zaune kan darduma suna tattau...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium8
02

CHAPTER 2

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
03

CHAPTER 3

Premium
Updated a year agoAvailable now
04

CHAPTER 4

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
05

CHAPTER 5

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

CHAPTER 6

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
07

CHAPTER 7

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
08

CHAPTER 8

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
09

CHAPTER 9

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
10

CHAPTER 10 Ɗanɗano daga Littafin RANAR KUSKURE...

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play