FreeArewaPen original
TUKUICIN SO PART 1
- 1views
- 22chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya manazarciya.
Sample · Babi na ɗaya
Page 1.A guje ta shigo cikin makarantar da mota kasancewar qarfe 8:00am na safe take da lectures, gashi kuma har takwas da rabi ta soma wucewa, sanin da tayi cewa babu jituwa tsakaninta da malamin da zai d'aukesu darasin yau da safe d'in saboda irin malaman nan ne masu muguwar matsala had'e da takurawa ga d'alibbai yasa ta sake take wutar motar ba tare da ta damu da dokar rashin yin gudu akan titunan makarantar da kewayenta gabanta na wani irin muguwar fad'uwa, ALLAH ALLAH kawai takeyi ta ganeta a cikin ajin duk da tasan zuwanta adaidai wannan lokacin baqaramar matsala zai iya haifarwa tsakaninta da malamin ba matuqar ta riskesa aciki,Tana wannan tunanin ne ba tare data ankara ba daidai lokacin da take qoqarin karya hannunta tashiga kwanar da zata sadata da b'angaren da suke daukar lectures d'in tayi saurin taka wani irin wawan burkin da yasa har seda kanta ya kusan buguwa da sitari...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.