FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1/2
DAN FASHI🔫BISSMILLA HRRAMAMANIRAHIMANFAPAGE 1/2"k'arar tashin bindiga kawai kake ji acikin anguwar zoo road dake cikin garin Kano 'y'an fashi ne suka kaima wani hadaddan gida'wanda fadar haduwar shima bata bakine. ""gidane na alfarma saboda ya hadu sosai 'sojoji zagaye suke da k'ofar gidan 'amma saidai abunda su mutanan gidan da basu saniba shine "!Duk wadannan sojojin ashe na yanfashinne sun riga sun gama planing dinsu 'gabaki daya escort din gidan suna hannun su "Wani naga ya k'araso bakin gate din tare dacewa 'Kai masu gidan sunna cikin ko? A ranka ya dade suna ciki "good cewar wannan mutumin daya taso ya tambayeshi. ""Ya koma tare da k'arasawa jikin wata bak'ar mota wacce akwai tinted a jikinta 'yayi noking 'sai glass din motar yafara sauka a hankali 'oga muna iya shiga yanzu "yafito fuskarsu duka arufe take da mas. "suka shiga cikin wani hadaddan falo 'falon yayi kyau sosai '...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.