DUHU DA HASKEFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

DUHU DA HASKE

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 5

🌑 *DUHU DA HASKE....*💥      *NA:SLIMZY*✍🏻    ***@slimzy33*SADAUKARWA: FEEDHOM**Bayan Tafiyar *RUD'ANI* *ga wata sabuwa*🔥🔥            *5*Lumshe idanuwansa yayi hade da sakin wani lallausan murmushi zama tayi gefen gadon tasa hannu daidai fuskarsa yayi saurin bude idanuwansa yana kallon cikin dakin dakyar ya motsa labb'ansa cikin zazzabi yace "Why nuratu meyasa nakeji tamkar kina tare dani meyasa kika zabi azabtar da zucuyata?"yayi tambayar idanuwansa jajir daidai kunnuwansa takeyi masa rad'a tana murmushi,"zuciyoyinmu na azabtuwa a tare rashinka tamkar rasa wani sashene na rayuwata awannin da nayi ba tare dakai ba ji nakeyi tamkar na gogesu a tarihin rayuwata inama ace nidin mutum ce?inama ace ban fito daga wani jinsi sab'anin naka ba?"tana murmushi take maganar idanuwant...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play