FreeArewaPen original
AYUSHA
- 1views
- 43chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Uwa Manazarciya Marubuciya Ƴar kasuwa Chocolate addict 🍫 Bookworm📗 Introvert 😚
Sample · 1
*ﺑِﺴْـــــــﻢِﷲِﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦِﺍلرَّﺣِﻴﻢ*~AYUSHA~* 👥HASKE WRITERS ASSOCIATION (Home of Experts and Perfect Writers)©️Fertymerh Xarah💞1Amin ya rabbi, ya faɗa a hankali yana kallonta cikin tausayawa, itama kallonsa tayi cikin murmushi tace,Lafia wannan kallon haka?Lafiyar ce ta kawo hakan, ya maida mata martani kafin ya riqo hannunta ya qara tausasa muryarsa kamar yana tsoron wani ya jiyo abinda yake faɗa, Yace Nagode sosai da addu'ar da kike min a ko da yaushe, haka nima bana gajiya da yi maki addu'a Allah ya sauke ki lafiya naga kin haifa min mace irin ki mai haquri da yakana.Tayi murmushi tare da faɗin mace kamar ni ko namiji kamar kai duka abin sone Allah ya bamu nagari mu basu tarbiya irin wacce xata xamo abin alfahari ko bayan rayuwar mu.Hakane ke ɗin ta daban ce Halimatu, komai naki daban ne da sauran mata, ni xan tafi kasuwa ki tabbatar da kinci abinci kuma kin kwanta kin h...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.