FreeArewaPen original
KYALKYALIN KAUNA FREE PART
- 1views
- 48chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hi guys it's M shakur and welcome to my world 🌎 World of love, filled with heart melting romance and cute writeups. Are you ready to explore my page? I will be your tour guide throughout this adventure of your reading experience. Love love ❤️ Happy reading 📖 ☺️
Sample · 1
✨SPARKLES OF AFFECTION ✨DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAINOTE: INTOXICANTS ARE BAD FOR THE HEALTH, THEY CAUSE A LIFE FULL OF MISERY, SAY NO TO DRUG ABUSE.EPISODE 1️⃣Wuraren 1:30 na dare yay parking motanshi wata mahaukaciyan faran Benz gaban wani babban club wanda da kyar yasamu yay parking motan kasancewa yau Friday yau mutane na zuwa club sosai dan weekend start yau gobe ba aiki hakama jibi, dudda girman wajen parking na club din yayi girman wani kauye hakan baisa yasami space ba tsabagen motocin dasuke nan sa’a ma yayi yana zuwa wani mota na fita saisa da awajen street din layin zaiyi parking, kashe mota yayi yafito, wani kyakkyawan dan saurayi ne fari dashi mai suffan fulani fulani da akalla zaiyi 34-35 years yana sanye da jeans da riga masu kyan gaske designers, yamaida motan yarufe yafara tafiya yana duba wayanshi dayaji sako yashigo yana dubawa yana tafiya zuwa entrance din sh...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.