RAYUWAR KASKANCI by HAFSAT umar dangoroFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

RAYUWAR KASKANCI by HAFSAT umar dangoro

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Rayuwar KASKANCI cptar 2

Aslmualaikum inwakowa Fatan alkairi dafatan kowa tanacikin koshin lpy ina Kira da iyaye wadan da suke sake akan rashinyin addua ko kuma sallah akan lokaci hakanne yakesa asiri yake saurin kama mutum sanan ina Jankunne da iyayanmu mata wadanda suka dauki kishi abar gabarsu ko makiyiyarsu dan girman Allah yaruwa agera arage kishisanan ina Kira da kishiyoyinda ba tsoron Allah kotakota acikin zuciyoyinsu wadda suke haukatarda abokiyar zamansu kokuma su haukatata ko sudau yayan kishiya sudinga azaftardashi lake wanan yarinyar nuor bakomaine yaja hankalina akan rubutun wanan littafiba saidan inso na tunasarda yan uwana. Mata da sucanza su gera halinsu dan Allah badanniba inaso kugera Kuma bama hakaba mostly irinwannan abubuwa nafaruwa sosai aduniyarnan. Dan yazama na yanxu dan kishiya ta wulakanta danda banataba kamar ruwan dare please sisters agera ngdðŸ™To innace ta debowa maman hasina yansanda inaji tanagani inna ta dauki nuor .haka nakoma gidanmu cikin wahala da tsangoma da kuma kera duk kayana da umman hasina ta siyamun da kayan dakin ummana inna ta kwashe tasiyar ta auno shinkafa tafara doramin tallan shinkafa da wake tabarmin kaya kala biyu da kuma hijabai suma guda biyu da sunake rayuwa duksun yage sun kode ga dakin ummana ko leda babu hakanake shimfida dan hijabidaya na kwanta na lulluba da guda daya gacin naku da beraye duk acikin dakin daker nake iya bacci abinci kuwa saiya kwana uku kafin abani naci batun wankada sabulu tun ina gidan umman hasina .idannaje talla nakai dare tace natsaya karuwanci idankuma nadawo bansiyarba ta dakeni tana kuka takarasawa aysah labrinta sanan ta share hawayan ta . Aisha wadda tuntuni hawaye yawankemata fuska sabida tsananin tausayin nuor sanan tace.kiyi hakuri kinji nuor akwai allah.allah yana taredake kuma duk wanda ya cuci wani sai allah ya sakamai kicigaba da hakuri kinji.Allah sarki baiwar Allah kenan .Rayuwar kaskanci by Hafsat Umar dangoro. Yarmutan BAKIN RAFEE ðŸ™__________________________________________________ ******************************** Tom bayan Ayshat ta rarrashi nuor sanan tace mata gashi kuma naga baki siyarda abincin nakiba .eeh baikareba .to jirani nadawo yanzu . Nuor ce tace to .bayan Ayshat tatafi bata********************************************************************************************************************************************************************************************************************************fi minti 10 ba tadawo dakudi masu yawa ahannunta zamatai sanan tace nuor nawane kudin abincin naki .dubu ukune cewarnun to karbi nasiye abincin duka hakan yayi.zaro ido nuor tayi sannan tace anty Aisha ina kika samo kudi haka da yawa . murmushi Ayshat tayi uhm kanwata kenan yanxu inbansharemiki hawayeba wazan sharewa wayata na siyar don nabaki kudin abincin naki sai k...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0
01

Rayuwar KASKANCI cptar 2

Free sample
Updated 3 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play