FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Book1 page 2
🌹GIDAN AUNTY🌹 By mss Lee💕 👑 UK WRITERS 👑 *** Dedicated dis page to my masoyiya ‘yar fillo ta zara’u our star lady ! I heart ❤️ you 🫶…PAID BOOK BOOK 1 📕 ……………..بسم اللهً الرحمنً الرحيمFree Page 2🦋 ➰➰➰➰➰➰➰➰➰➰➰WACECE TAHEERA TAHEERA yarinyace yar kimanin shekara 17 da dan biyunta TAHEER Wanda suke tsananin kama kasancewarsu yan biyu. Mahaifinsu Malam Mohammad nada wadatarsa kafun yasamu karayar arziki ,yarasu shekaru biyar baya , Wanda a kazo har gida akwai wa kisan gilla, kisan da haryanxu ba’a san ko suwanene ba , yana da mata guda daya me suna maryam wato oummansu taheera , haifaffiyar buzuwace fara tass da ita daga kasar Niger , anan suka hadu da mahaifin su taheera, Wanda yazo kasuwanci kasar. Mahaifiyarsu marainiyace wacc...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.