FreeArewaPen original
MATAN KO MAZAN?
- 1views
- 43chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hi guys it's M shakur and welcome to my world 馃寧 World of love, filled with heart melting romance and cute writeups. Are you ready to explore my page? I will be your tour guide throughout this adventure of your reading experience. Love love 鉂わ笍 Happy reading 馃摉 鈽猴笍
Sample 路 FEMINISM
MATAN??? Ko MAZAN??? 鉁嶐煆籑 SHAKUR Chapter 1- FEMINISM DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJINKAI.Note: Wannan littafin kagaggen labari ne ba rayuwan wata ko wani narubuta ba, is just fiction danai highlighting major issues dake kawo misunderstanding a aure, I hope we all read and learn. 馃檹 EPISODE 1Zaune suke akan kujerun dake cikin garden din yahuza suya na bayan central mosque. Maza hudu ne, dukansu suna sanye da suit but duk sun ciccire jacket din sun makala jikin kujerun dasuke kai da alamun daga wajen aiki suke, gasassun kaji ne agabansu da shayi sunasha suna kallon katon TV dake wajen inda ake buga kwallo tsakanin Manchaster da chealsea.Kana ganinsu kasan suna bala鈥檌n enjoying match din dan sai gardama suke suna dariya kyakyakya.Wayan daga daga cikinsu ne yay kara hakan yasa yakai hannunshi yataba aljihun gaban r...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.