FreeArewaPen original
DA'IMAN ABADAN
- 1views
- 15chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1&2
*🌺DA'IMAN ABADAN🌺*_Hot love and fate sorry_ By_YAR'MUTAN KANKIA__MANAZARTA WRITER'S_*BOOK ONE**WANNAN PAGE DIN SADAUKARWA NE GA REKI MAMANA,ALLAH YA K'ARA TSAWANCIN KWANA MAMANA INA KAUNARKI SOSAI..ALLAH YA BAR MANA KE🥰**PAGE 01&02**** UKRAINE🥀*_Grand Club_Rungumota yayi yana manna mata kiss a kumatu,gami da shafa mata gefen fuska murmushi shimfiɗe bisa fuskarshi manna kanshi yayi a tsakankanin wuyanta yana shaƙar kamshin _DAISY_ lumshe idonshi yayi yana lasar wuyan nata ,sai ta bakinshi yayi dai dai shetin kunnenta yana cewa.“Beauter ilove you too,kinyi kyau sosai.” murmushi tayi tana tura hannuwanta cikin sumar kanshi,maida kallonta wajen da yanmata da samari suke ta rawarsu ko wane yana rungume da partener dinshi,zare jikinta tayi daga rungumar da yayi mata,shiga tayi cikin filin rawar ta fara juya albarkatun jikinta,tana wata irin rawa kaf wajen sai da hankalin kowa ya dawo kanta,take aka fara yi mata barin kudi ko wani saurayi so yake beauter ta kulashi,yanmata wajen kuwa haushinta da kishinta suke,saboda ganin suke suna yan kasa amman wata yar'africa tazo ta fisu kasuwa. Suhaib shima shigowa filin yayi ya fara yi mata barin kudi,sai dai ya balle bindir din _1000 hryvnia_ take wajen ya kara rudewa ,sosai Suhaib ya zage ya barnata kudin da koshi baisan adadinsu ba,Beauter ta sai ta kwashe kusan one hour tana rawa a fili,sai da ta gaji dan kanta sannan ta fito.Biyota Suhaib yayi sai murmushi yake,yana zaunar da ita bisa cinyoyinshi kallon juna sukayi suka kasarma juna Murmushi,_WIN_ ya balle mai sanyi ya kwafa mata a baki take ta ansa ta fara korawa har lumshe ido take dan dadi ,shima balle murfin tashi yayi ya fara korawa sai da suka sha kusan kwalbar biyu ta giya,sanann kuma suka kara da hodar ibilis sai da sukayi mankas,sannan suka shiga cikin hotel dan hutawa. Rungume da juna suka shigo cikin room din,a tare suka baje bisa gado suna kallon juna,fara shafata yayi yana kissing dinta ta ko ina,lumshe ido kawai tayi tana amsar sakonshi sun juma suna romantic din juna,dan har sunyi nisa sun fita haiyacinsu,ganin yana kokarin wuce gona da iri tayi saurin riƙe hannunshi.Dakyal ta bude narkarkun idanunta kallo daya zakayi mata,kasan a bige take sai dai mai abunda tasha bai gusar mata da hankali ba,saboda sun zamamai mata jiki,motsa karamin pitch lips dinta tayi tana kallonshi tace. "Sau nawa zan gaya maka ba zan taba yin sex ba."?narke mata yayi yana kissing din lips dinta sannan yace. "Sorry Beauter sonki ne ya janyo haka,please i beg you ki barni nayi ko da sau daya ne." ya ida maganar yana kokarin tura kanshi a kasanta,tureshi tayi tana nuna mashi kofa tace. Get out of my side Suhaib." kamo hannunta yayi cikin yanayin bukatu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.