Matsalar gidan mijiFree

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

Matsalar gidan miji

  • 1views
  • 11chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Life style, writer's ✍️✍️

More from @ummusultan

Sample · Chapter 1

🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻           (UWAR MIJI CE SILA)TRUE LIFE STORYSTORY AND WRITTEN BYUMMUSULTAN            &GIMBIYA AYSHU 💞💞💞         KARKU BARI A BAKU LABARI,TAKEN NA DABAN NE,NA TABBATA WANDA YA SIYA BAZAI YI DANA SANI BA INSHA ALLAH.BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIMDA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI,YA ALLAH KAMAR YANDA KA BAMU DAMAR FARA LITTAFIN NAN CIKIN SA'A KA NUNA MANA KARSHEN SHI LAFIYA,KASA ALUMMA SU ANFANA DA SAKON DAKE CIKI AMEEEN.                   BOOK 2:CHAPTER 1&2________________________Sam banga anfanin kukan nan naki ba Ummu Aymana,babu maganin  da Kukar nan zai miki  illah ya haddasa miki wani ciwon,na sha faɗa miki wannan Mijin naki ba irin wanda za'a rufawa asiri bane,meyasa baza ki faɗawa iyayen ki ba su ɗauki mataki,yanzu idan wani cuta ya kama ki fah?,shi ba shida asara tunda yana da wata matar,kuma yana da kudin da zai iya ƙaro biyu ma a lokaci ɗaya.Murmushi Ummu Aymana tayi tace"Aunty Lubna kenan,duk yanda kike tunanin aure toh ya wuce nan,ba kowane lokaci zaki faɗawa iyaye matsalar magidan ki ba,yanzun idan na fara kai ƙarar sa cewa za'a yi y'aushe ma aka yi auran da har zan fara kawo ƙara,kuma kinsan yanayin gidan mu ba sai na faɗa miki ba,dama ce kawai ake jira a samu abin faɗawa Mahaifiya ta,daman akwai wadan da ba su son auren nan,ni kuma duk abin da zai taɓa kimar iyaye na ba san shi na ke ba,dan haka ki tayani da addu'a kawai Allah ya kawo min sauyi cikin rayuwar aure na"."Hmmm toh shikenan tun da haka kika ce kuma kika zaɓa,ni dai ban ga dalilin da zai sa na zauna a na cin zarafina kuma na yi shiru ba,wlh bazai yu ba,sai dai wata lubna ba ni ba,amma babu komai zamu jira mu ga ikon Allah inda rai". Nagode sossai Aunty Lubna,"dan Allah ki rike min SIRRI NA,duk duniya babu wanda yasan matsala ta face ke,ko iyaye na ban gayawa ba,ki taimake ni kamar yanda Allah ya taimake ki ki rufa min asiri a ko wani irin yanayi".Murmushin takaici Anty Lubna tayi tace"shikenan zan yi kamar yanda kika ce amman ba dan ina so ba,Allah ya shige mana gaba Ameeen,muje na raka ki kafin Abban Yasir ya dawo ya iske baki gida ya zama wani abin".Bata jima da dawowa ba Abban Yasir ya shigo dauke da Yasir,cikin sauri Ummu Aymana ta ajiye aikin da take ta fito dan ta tarbe shi,sam ba tasan abinda zaisa aci zarafin ta dana iyayen ta da Magaribar nan."Sannu da zuwa Abban Yasir".Dagowa ya yi ya kalle ta sannan ya watsar kamar bai ji mai ta ce ba.Hanka da yayi ne yasa ta cigaba da zama a wurin tunda bai bata izinin tafiya ba,sai da ya gama shan kamshi da hura hanci sannan yace"ke baki san ki kawowa mutum ruwa daya shigo gida ba kohh!,sai dai ki sa shi gaba kina kallon kaman kin sami majigi".Dago k...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters11
premium10
02

Chapter 2

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
03

chapter 3

Premium
Updated a year agoAvailable now
04

Chapter 4

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
05

Chapter 5

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
06

Chapter 6

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
07

Chapter 7

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
10

Chapter 10

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
11

Chapter 11

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play