FreeArewaPen original
ZULFAH
- 1views
- 48chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · Page 1
*Typing🤳🏼*_*🪻....ZULFAH....🪻*_ Na_*®UMMU MAHER(MRS GREEN)*🍏_ *TEAM🔥GAWURTATTU 🤟🏻3*_ƊAN ƊANO🫦🫦🫦_ *Ya Allah ubangiji ka jiɓanci lamuranmu,yadda na fara wannan littafi Allah yasa in gamashi lfy,ya Allah kasanyamin albarka awannan littafin nawa,ya Allah ka bani ikon sanar da abinda nake son isarwa awannan littafin,ya Allah kada ka bani dama ko iko akan rubuta abinda ba zai amfani al'ummarka ba🙏🏼ina godiya da masoyana aduk inda suke,wanda na sani da wanda ban sani ba🥰🥰💃🏼* _*@arewabooks*_👉🏼https://arewabooks.com/u/Rabiattu0444_*@****_👉🏼*** sulow ne ya haɗu sosai ina cikin hamshaƙiyar motata wacce ta gaji da haɗuwa,kyau da tsarin motar ya fita daban sai walƙiya take tana wani shining.Danna wayata nake cikin ƙwarewa ina chart da ƙawata Benezar wacce take karatu a australia.jin mun tsaya waje ɗaya yasa na kalli inda direban yake cikin ƴar ƙaramar muryata na ce"whats going on?".Da ɗan sauri ya juyi gudun kada yayi laifi ya ce"sorry madam wallahi go sulow ne ya haɗu sosai amman ban san dalilin faruwar hakan ba."?Wani kallo tayi masa bata ƙara ce wa komai ba.yasan yin shiru na zai iya haifa masa da matsala don haka sai ya ce"Madam bari in sauka inga abinda yake faruwa."ƙala bata ce masa ba,daman kuma yasan ba lallai ne ta amsa masa ba.yana fita ya fara kutsawa ta cikin motoci don ganin abinda ke faruwa?abin mamaki ba motocine suka tushe wajen ba,ashe wani tsoho aka kaɗe shine dalilin faruwar hatsarin.sai salati mutanen wajen suke Tukur ya kasa komawa ya faɗawa uwar ɗakinsa abinda ke faruwa,don yasan halinta sam ita bata damu da matsalar kowa ba,ita dai matsalarta kawai itace matsala amman babu yadda zaiyi dolensa ya dawo ya sanar mata koda kuwa zata tsire sa,don ba zai yiwu yayi ta zama awajenba.Yana dawowa ya ɗan kalleta ahankali cikin ladabi ya ce"sorry madam wai accidents aka samu awajen ne,anyi hatsari ne awajen amman zan san dabarar da zanyi mu fita".Ya ɗan faɗi hakan aɗan hargitse don ya tabbatar aƙwai rigima.Haryanzu ban ɗago na kallesa ba tunda ya fara maganarsa,kamar ma ban san me yake faɗa ba.?na motsa laɓɓaina ahankali cikin sanin ilimin sarrafa baki,ammanfa bana harshe ba don sam ni ban iya magana ba,wala tayi maka daɗi ko kada tayi maka daɗi.Ni dai daɗi na ɗaya ne inyi chart da ƙawaye ko kuma aje party ƙasa ƙasa ko kuma wani state ɗin.tun daga nan ban ƙara ce masa komai ba,na fito ahankali daga motar,inda akayi hatsarin na ɓille Tukar sai bina yake yana ce min"madam don Allah ki tsaya kada kije cikin wannan taron aƙwai rana da zafi."ko kallo bai isheni ba,balle yasa ran zan amsa masa ni dai kawai inje inda nake son isa ɗin.dai dai lokacin tsohon yahau kekensa zai tafi,hannunsa da ƙafaraa duk yaji ciwo abin tausayi.m...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.